Wannan Manhaja tana kunshe da hukuncen da za'ayiwa wanda suke wasa ko Kuma bata sallah.
Duk wani mai Wasa da sallah için akwai wani hukunci da Allah ya tanadar Masa bir tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.
* Hukuncin Wasa Da Sallah
* Hukuncin Mai Bata Sallah
* Hukuncin Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba
* Hukuncin Wanda baya Sallah Akan lokacı